KASAN YANAYIN RAYUWAR WADANNAN BAYIN ALLAH WADANDA SUKA TSAYA TSAYIN
DAKA AKAN NUNA RASHIN YARDAR SU GA MULKIN MALLAKA NA TURAWAN INGILA???
WADANNAN WASU NE DAGA CHIKIN SARAKUNAN DA TURAWAN MULKIN MALLAKA SUKA
KAMA SUKA KAI SU LAKWAJA TARE DA SARKIN LAKWAJA NA WANCHAN LOKACHIN
KAMAR HAKA:
(HAGU ZUWA DAMA)
1- SARKIN KATSINA MALAM YERO DAN MUSA
2 - SARKIN KANO ALU MAI SANGO
3 - SARKIN LAKWAJA A WANCHAN LOKACHIN
4 - SARKIN ZAZZAU MOH. LAWAL KWASAU
5 - SARKIN BIDA (ETSUN NUPE) MALAM ABUBAKAR
AN DAUKI HOTON A RANAR WATA JUMA'A A WURAREN 1913 A GARIN LAKWAJA.
DUKKAN SU SUN RASU A LAKWAJA A HANNUN TURAWAN MULKIN MALLAKA. ZA'A SAMU KABURBURAN WADANNAN BAYIN ALLAH A TSOHON GARIN LAKWAJA
ALLAH YA GAFARTA MASU.
No comments:
Post a Comment