Monday, July 30, 2018

SARKIN KANO ABBAS

Wannan shine Nadin sarautar sarkin Kano Abbas a shekarar 1903. Ga turawan mulki nan an taru a Bompai ta Kano da sauran yan kallo masu rakiyar sarki a gefe.
Allah ka jikan magabatanmu.ameen.

No comments:

Post a Comment