YADDA
JIKIN DAN ADAM YAKE KOMAWA BAYAN SHIGARSA KABARI!!
{1}. A Rana ta FARKO da Gawar Dan-Adam ta Shiga
Kabari, Ciki Yake Fara Wari Da Kuma Al'aura (Wadanda Dan-Adam
yafi baiwa muhimmanci kenan a rayuwa, Har ake sabawa Allah (s.w.t) saboda su.
yafi baiwa muhimmanci kenan a rayuwa, Har ake sabawa Allah (s.w.t) saboda su.
{2}. Rana ta BIYU Jiki zai Fara Kumbura Musamman
Fuska Da 'Yan Yatsu, Sai Fata ta Canza launi izuwa koriya.
{3}. Rana ta UKU Kuma Sai Kayan Ciki Sufara
Kumbura Musamman.
♦Hanta.
♦Qoda.
♦Huhu.
♦Qoda.
♦Huhu.
Suna Fitar Da Wari Mara Dadi Wanda Hakan Zai
Janyo Hankalin Kudaje Daga Nisan Kilomita Biyar.
Bayan Wadansu WATANNI Sai Tsutsa Tarufe Jiki Gaba
Dayansa Tanacin Naman Jiki Har Yaqare.
Bayan Wata SHIDA Da Za'a Bude Kabari Babu Abinda
Za'a gani Sai Qashin Jikin Mutum Kawai.
Bayan SHEKARA DAYA, kuwa Komai Ya Qare Sai Guntun
Qashin Da Ake Kira (Ajbu-Zhanab).
Wanda Manzon Allah(S.A.W) Yafada Mana Cewa:
"Akansa Ake Kara Dawo Da Halittar Dan-Adam.
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!
Wannan Shine Jikin Da Muka Fifita Akan Komai a
Duniya! Muka Yadda Musa6awa Allah Don Gyarashi Dayi Masa Kwalliya!.
Masha Allah
ReplyDelete