TAKALMI
MAI NAURAR ZAMANI
Yanzu muna karni na 21 karni mai dauki da abubuwan mamaki da dama, da Allah
s.w.t yakaddaremu da gani,
Kamfanin 'Virgin America' sun kir_kiri takalmi (shoes) na zamani, a karon farko
a cikin duniyar kamfunan fasahar kere_kere,
Takalmin ankerashine da farar fata mai kyau ta zamani kuma yana dauki da abubuwa, ga kadan.
A iya bincikenmu da mukayi mun gano abubuwa kadan daga cikin abubuwan da takalmin ya kunsa:- hmmm kuna tare da Adam M. Adam Gaya. AHA zakuci karshen zancen.
'
=Yana dauki da TV
=Wurin cajin waya (U.S.B)
=Harda yanar gizo (INTERNET)
=Kai hardama wifi (WIRELAN)
'
A cewar su kimanin kudin takalmin yakai $4,950, a yanzu kwatancin miliyan daya
da dubu dari biyar na naira a kudin kasarmu ta gado wato........NIGERIA. N1,500,000.00.
'
Daya daga cikin masu zanin takalmin wato 'mr mike mckay' yace "suna ganin
wanan fasahar zata samu karbuwa ganin babu kamfanin da yataba yin wanan fasaha,
by Adam. M. Adam Gaya.
No comments:
Post a Comment