ALAMOMIN KAMUWA
DA SO TUN KAFIN A FURTAWA JUNA, HHHHH
Kamar yadda masu iya magana sukace so baya
boyuwa tabbas hakane domin da zarar so yafara
shiga zuciya sai kuma gangan jiki yafara nuna
wasu dabi u da alamomin na so ko na amuncewa ,
gawasu daga cikin alamomin kamuwa da so kamar
haka.
*1 BURGEWA.
dazarar kaga budurwa tana burge ka ko saurayi
yana burgeki haka kawai ko dan wani abu kamar
qoqarin sa ,kyansa kwalliya ,tarin ilmin sa.To
hakan alamace dake nuna cewa zuciyarka ko
zuciyar ki zata iya amsar soyayyarsa.
* 2 YAWAN SATAR KALLON JUNA IDAN AN HADU.
dazarar so yafara processing a zuciyar saurayi ko
budurwa sai kaga ana jin kunyar juna koda ba a
furtawa juna kalmar so ba musamman ma ga yan
mata yan matan ma wacce bata taba soyayyaba .
Kunya kan sata kasa sakewa a gun wanda tagani
take so sufara soyayya.
Takan kasa hada ido dashi ,haka shima yakanji
kunya a yayin da suka hada ido.
Sukan kau da kai dawuri da zarar sun hada ido
musamman ma mace takanyi qasa da kanta cikin
kunya.
Wata idan tasan zaku hadu kuma ido da ida to
takan canja layi tabi ta wani layin amma idan
soyayya ta qullu kuma awannan yanayin bazata
canja hanyaba sai dai in batai kwalliya ba kota
hango wanda zai mata wasa a gun itakuma bata
so.
Amma idan tasan zata shige sau goma batare da
kagantaba to ita
*3 FARGABA DA ZARAR AN HANGO JUNA KO
KATSAU AKA AMBACI JUNA
itama alamace dake nuna so na daf da qulluwa .
*4 SON JIN LABARIN ABUN DA AKE SO A KODA
YAUSHE A GIDA DA WAJE
hakama alamace ta so.
*5 YAWAN BADA LABARIN SAURAYIN KO
AMBATAN SA.
musamman ma ga aminanta ko yan ajinsu.
*6 YAWAN TUNANIN WADDA ZA A SO.
Dazarar so na son kama zuciyar mutum yakan
haifar wa da zuciya tunani sosai matsananci a
wani lokacin tunanin ya haifar da farinciki domin
zai rayama ai wance zata soni dan ina da kaza da
kaza itama kuma naga alamar tana sona haka
zakai takawo dalilai na tunaninka har sai ka
gamsar da kanka zata soka sai kaji farinciki ,a
wani lokacin kuma so sai yasa ma tunani me zafi
da shakka ANYA KUWA ZATA SONI ,NAGA FA
TANA TSAYAWA DA WANE KAI DUKKAN ALAMU
WANE YASACE ZUCIYARTA ZAI WUYA YA SONI.
HAKA ITAMA MACEN ZATAI TAYIN TUNANI ME
ZAFI DA ME DADI DUKKAN ALAMACE TA SO YA
SHIGA ZUCIYAR ME WANNAN TUNANIN KO KUMA
YANA DAF DA SHIGA.
* SON KULLA ALAQA KO MUTUNCI.
da zarar so yashiga zuciya ko yafara saikaga ana
girmama juna da tausayin juna da son wani abu ya
hadaku gu daya musali a skul son a hadaku group
asa ment daya ,ko a ma aikata a hadaku duty daya
a lokaci daya da shauransu.
WADAN NAN SUNE YAWAN CI ALAMOMIN DA
SUKE SANANNU DAKE NUNA SO YA KAMA MUTU.
AMMA WADANNAN ALAMOMIN ANFI SAMUN SU
GA QANANAN YAN MATA YAWANCI WADANDA
BASU FARA SOYAYYABA KO BASU DADE DAFARA
SOYAYYABA.
MANYAN YAN MATAKUWA KO NA ZAMANI IDAN
SUNA SONKA TO SUNA NUNA MA SO TAHANYAR
* KYAUTATAMA kamar yima wani abun kirki
* son shira dakai
* son tafiya tare dakai
* yin kwalliya dan kai
* yima hidima
* goyan bayan ra ayinka a gun aiki ko skul da dai
shauran su.
Qaramar mace idan alamomin farko dana fada
sukafaru to alamace ta so na gaskiya .
AMMA IDAN BABBAR BUDURWA TA NUNAMA
WADANCAN HALAYEN NA FARKO TO WATA
ALAMACE TA TANA SO TA YAUDAREKA KOKUMA
INDA TAKE RAYUWA BA MARAYA BANE.
DUKKAN WADANNAN ALAMOMI NA SO
SUKAN FARU GA BUDURWA TAKUMA BAR ABUN
A RANTA BATARE TA FURTAWA SAURAYI TANA
SON SABA HAR SAI TAGA BA SARKI SAI ALLAH
WATO YAKASA GANEWA SANNAN TAFARA
FADAWA QAWAYENTA DA WAYO HAR LABARI YA
SAMESHI.
SHIKO NAMIJI A MAFIYA YAWAN LOKUTA DA
ZARAR
YANA SON MACE YAKE SANAR DA ITA KO YASA
A FADAMATA SABANIN SU MATA .
ITA QARAMAR BUDURWA IDAN ITA TAFARA
NUNA MA SO SAI KA AMUNCE TO TAKAN SAKI
JIKI DAKAI DA WURI KUYI SOYAYYA SOSAI BA
TARE DA TABAKA WAHALA BA.
AMMA IDAN KAINE KAFARA GANIN TA KACE
KANA SONTA TOFA SAI TABAKA WAHALA KODA
TANA SONKA .
SAI TA DENA BITA TA INDA KAKE SAI DOLE
,JINKUNYAR KA ,WATA HAR FUSKARTA ZATA NA
BOYEWA INTAGAN KA TAKAN KASA TSAYAWA
DAKAI ,HAR KAKAMA SHAKKA KO SONKANE
BATAYI .
AMMA DA KACIGABA DA NUNAMATA
SOYAYYA ZAKAGA ITAMA TANA SAKIN JIKI
DAKAI HARTAZAMA KAIKADAI NE ARANTA.
SOYAYYA DA QARAMAR BUDURWA AKWAI
SHAQUWA SOSAI MUSAMMAN IN KA IYA SACE
ZUCIYA
YARINYA TAKAN YIMA MAKAUNIYAR SOYAYYA
,DOMIN ITA A WANNAN SHEKARUN NATA
ZUCIYARTA CIKE TAKE DA SOYAYYA MUSAMMAN
MA ACE SAURAYIN ME UNGONE.
SHAWA KAN QARAMAR BUDURWAR DABATA
TABA SOYAYYA DAWANI BA ABUNE ME SAUQI DA
WAHALA. AHA. DAGA ADAM M. ADAM GAYA ZZZZZZZZZZZZ

Enter your comment...Yayi kyeu kuma mun gode
ReplyDeleteHi
ReplyDelete