BRONTOSOROUS.
SUNAN
TA BRONTOSOROUS.
WASU NACE MATA APATOSAURUS
Shekaru dubbai dasuka wuce akayi
irin wannan dabbobin, hassalima
tana cikin dabbobin dasukafi girma
aduniya, kuma tana cikin dabbobin
da suka jima da shudewa (gushewa).
wannan dabbar ba haihuwa takeyi
ba, ita koyi takeyi saita kyankyashe
bawai haihuwa take ba. yawanci
ciyawa shine abincin su. sannan
sunada son shiga cikin ruwa kamar
yadda tarihi ya nuna. brontosorous
tana cikin zuriyan su Kadangare ne,
wato species ne na reptiles, su
reptiles yawan ci zakagansu suna
tafiya da ciki ne, sannan zaka samu
koyi sukeyi ba haihuwa ba. sannan
zakagansu yawanci sunada dogon
jela, kamar irinsu lizard, crocodile,
snake, hawainiya wato camelon
sunanta da turanci, irinsu tsaka, irin
su alligator da sauransu duk idan
kalura
zaka samu sunada jela.
Sannan dukkanin su koyi sukeyi.
Kuma da ciki suke tafiya.
Amma ita brontosorous bata tafiya da
ciki, domin ita tanada girman gaske
sosai. Sannan ita ciyawa take ci,
amma su sauran reptiles basucin
ciyawa. Su zallan insects ne sukafi ci,
wasu kuma reptiles din nama suke ci
da dai sauransu
Aduba littafin nan kamar haka.
A Concise Natural History . Cambridge
University Press. Shafi na. 165 zuwa
shafi na 200. mai lambar ISBN
978-0-521-88996-4.
. Introduction to the Study of
Dinosaurs (Second ed.) . Blackwell
Publishing. Shafi na 560. Mai lamba
kamar haka ISBN 1-4051-3413-5.
WASU NACE MATA APATOSAURUS
Shekaru dubbai dasuka wuce akayi
irin wannan dabbobin, hassalima
tana cikin dabbobin dasukafi girma
aduniya, kuma tana cikin dabbobin
da suka jima da shudewa (gushewa).
wannan dabbar ba haihuwa takeyi
ba, ita koyi takeyi saita kyankyashe
bawai haihuwa take ba. yawanci
ciyawa shine abincin su. sannan
sunada son shiga cikin ruwa kamar
yadda tarihi ya nuna. brontosorous
tana cikin zuriyan su Kadangare ne,
wato species ne na reptiles, su
reptiles yawan ci zakagansu suna
tafiya da ciki ne, sannan zaka samu
koyi sukeyi ba haihuwa ba. sannan
zakagansu yawanci sunada dogon
jela, kamar irinsu lizard, crocodile,
snake, hawainiya wato camelon
sunanta da turanci, irinsu tsaka, irin
su alligator da sauransu duk idan
kalura
zaka samu sunada jela.
Sannan dukkanin su koyi sukeyi.
Kuma da ciki suke tafiya.
Amma ita brontosorous bata tafiya da
ciki, domin ita tanada girman gaske
sosai. Sannan ita ciyawa take ci,
amma su sauran reptiles basucin
ciyawa. Su zallan insects ne sukafi ci,
wasu kuma reptiles din nama suke ci
da dai sauransu
Aduba littafin nan kamar haka.
A Concise Natural History . Cambridge
University Press. Shafi na. 165 zuwa
shafi na 200. mai lambar ISBN
978-0-521-88996-4.
. Introduction to the Study of
Dinosaurs (Second ed.) . Blackwell
Publishing. Shafi na 560. Mai lamba
kamar haka ISBN 1-4051-3413-5.
DAGA ADAMU MAHADI ADAM GAYA
No comments:
Post a Comment