Kwayar Cutar
"Ransomware" da Alakarta da 'Yan Dandatsa (Hackers) - A Tara a Sashin
Hausa na BBC
======================================================
A ranar Jumu'a 12 ga watan Mayu da muke ciki ne dai wata masifaffiyar kwayar cutar kwamfuta ta darkake kwamfutoci da na'urorin sadarwa sama da 230,000 da suke warwatse a kasashe 150 na duniya, cikin kasa da kwanaki 2 rak!
Wannan kwayar cutar kwamfuta dai mai suna "WannaCry", da zarar ta shigo cikin kwamfuta takan layance bayanan dake cikinta ne gaba daya, ta hana mai kwamfutar amfani da su, sannan ta bayyana masa sako a shafin kwamfutar, cewa idan yana bukatar mabudin da zai bude bayanansa, sai ya biya dalar Amurka 300 ($300). Manhaja ce dake yin garkuwa da kwamfuta ko bayananka dake kwamfutar, har sai ka biya kudade sannan a bude maka. Kamar dai yadda masu sace mutane suke yi suyi garkuwa dasu, har sai an biya su wasu kudade sannan su sake su.
A daidai wannan lokaci sashen Hausa na BBC sunyi hira dani kan wannan matsala, inda aka sanya hirar a shirin safe na ranar litinin 15 ga watan Mayu.
Ga mai bukatar sanin rayuwar masu yin wannan aika-aika wadanda aka fi sani da suna "Hackers", wanda nau'i ne na ta'addanci a saahar Intanet - da yadda suke shiga kwamfuta, da yadda suke sace bayanai, da yadda suke waske kowane irin kariya, da yadda ake gane anyi kutse a kwamfuta da dai sauransu - TO GASKIYA SAI KAYI BINCIKE SOSAI, AHA
Ita kuma wannan kwayar cuta:
nau'i ce ta Ransomeware da ake kira: "Encryptive
Ransomeware",.======================================================

DAGA ADMIN ADAMU MAHADI ADAM,
No comments:
Post a Comment