DAGA ADAM M. ADAM GAYA
Sanin kowa ne jindadin rayuwa
sai mutum ya sami irin Macen da yake so
sannan zai
gane a dadi yake ko a wahale.
Ta yaya zaka shawo kan macen da
kake so
ka rayu da ita?
To dakata! Baka bukatar ko
sisin kwabo.
Ita dai mace da kake gani, daga
'yar
shekara 1 zuwa 100, ma'aunin
tunaninsu daya ne. Harshenka da
kwakwalwarka,
makamai ne masu karfin da har
yau mace
bata mallaki garkuwar kare hare
harensu ba.
Idan kana so ka sace zuciyar
budurwa da
kalamai, wadanda zasu ratsa ta
duk jikinta
su sami tabbataccen wajen zama a
zuciyarta ya zamana ba mai fada
mata taji
in bakai ba, koda kuwa iyayenta
ne, to
kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye.
Dasu mace take jin lallai ta sami
masoyi,
matukar taji su cikin bayanan ka
da kake
mata.
Mace tana so taji wadannan
kalamai ta
bakin duk namijin da ya tsaya a
domin neman soyayyarta. Kuma
dayawa daga matan basa gane ya akai ka
iya sace
mata tunani da zuciya.
Karkayi kasa a gwiwa, daka ga
mace kana
so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata
fargaba ba.
Kana zuwa, dama
fuskarka a
sake take kamar kaga na gida.
Kalma ta farko da zaka furta mata
ka tsaida ita ta saurare ka komai
uzurinta ita
AHA DAGA ADAM M. ADAM GAYA
sai mutum ya sami irin Macen da yake so
sannan zai
gane a dadi yake ko a wahale.
Ta yaya zaka shawo kan macen da
kake so
ka rayu da ita?
To dakata! Baka bukatar ko
sisin kwabo.
Ita dai mace da kake gani, daga
'yar
shekara 1 zuwa 100, ma'aunin
tunaninsu daya ne. Harshenka da
kwakwalwarka,
makamai ne masu karfin da har
yau mace
bata mallaki garkuwar kare hare
harensu ba.
Idan kana so ka sace zuciyar
budurwa da
kalamai, wadanda zasu ratsa ta
duk jikinta
su sami tabbataccen wajen zama a
zuciyarta ya zamana ba mai fada
mata taji
in bakai ba, koda kuwa iyayenta
ne, to
kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye.
Dasu mace take jin lallai ta sami
masoyi,
matukar taji su cikin bayanan ka
da kake
mata.
Mace tana so taji wadannan
kalamai ta
bakin duk namijin da ya tsaya a
domin neman soyayyarta. Kuma
dayawa daga matan basa gane ya akai ka
iya sace
mata tunani da zuciya.
Karkayi kasa a gwiwa, daka ga
mace kana
so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata
fargaba ba.
Kana zuwa, dama
fuskarka a
sake take kamar kaga na gida.
Kalma ta farko da zaka furta mata
ka tsaida ita ta saurare ka komai
uzurinta ita
AHA DAGA ADAM M. ADAM GAYA
No comments:
Post a Comment