Wannan shine Nadin sarkin Hadejia Abdulkadir dan Sarkin Hadejia Haruna Karamba dan Muhammadu Maishahada a shekarar 1909.
Monday, July 30, 2018
MAZAN JIYA
KASAN YANAYIN RAYUWAR WADANNAN BAYIN ALLAH WADANDA SUKA TSAYA TSAYIN
DAKA AKAN NUNA RASHIN YARDAR SU GA MULKIN MALLAKA NA TURAWAN INGILA???
WADANNAN WASU NE DAGA CHIKIN SARAKUNAN DA TURAWAN MULKIN MALLAKA SUKA KAMA SUKA KAI SU LAKWAJA TARE DA SARKIN LAKWAJA NA WANCHAN LOKACHIN KAMAR HAKA:
(HAGU ZUWA DAMA)
1- SARKIN KATSINA MALAM YERO DAN MUSA
2 - SARKIN KANO ALU MAI SANGO
3 - SARKIN LAKWAJA A WANCHAN LOKACHIN
4 - SARKIN ZAZZAU MOH. LAWAL KWASAU
5 - SARKIN BIDA (ETSUN NUPE) MALAM ABUBAKAR
AN DAUKI HOTON A RANAR WATA JUMA'A A WURAREN 1913 A GARIN LAKWAJA.
DUKKAN SU SUN RASU A LAKWAJA A HANNUN TURAWAN MULKIN MALLAKA. ZA'A SAMU KABURBURAN WADANNAN BAYIN ALLAH A TSOHON GARIN LAKWAJA
ALLAH YA GAFARTA MASU.

SARKIN KANO ABBAS
Wannan shine Nadin sarautar sarkin Kano Abbas a shekarar 1903. Ga turawan mulki nan
an taru a Bompai ta Kano da sauran yan kallo masu rakiyar sarki a gefe.
Allah ka jikan magabatanmu.ameen.
Allah ka jikan magabatanmu.ameen.
TARIHIN WATSAP
YADDA AKA KIRKIRI WHATSAPP
Tsarin manhajar wayar salula da WhatsApp
Kafuwa da Tasiri
A Cikin shekarar 2009 ne wasu matasa biyu su - BRIAN ACTON da JAN KOUN - tsofaffin ma’aikatan kamfanin Yahoo! suka kirkiri masarrafar da a halin yanzu ta rikide zuwa Whatsapp, don aiwatar da sadarwa a tsakaninsu a gajeren zangon sadarwa - LAN. Zuwa watan Nuwamba na shekarar (2009), Brian ya gayyaci wasu abokansa 5, su ma tsoffin ma’aikatan Yahoo! don zuba jari, da manufar sana’ar ta ci gaba. Wadannan abokai sun zuba dalar Amurka 250,000 ($250,000). Cikin watan har wa yau aka fitar da zubin farko na masarrafar Whatsapp, wanda ke aiki a kan wayar iPhone kuma ta hanyar App Store na kamfanin Apple kadai ake iya samu.
Ana shiga shekarar 2010, sai Jan ya gayyaci wani abokinsa mai suna Chris Peiffer, masani kan masarrafar kwamfuta, ya shigo cikinsu, kuma shi ne ya gina manhajar Whatsapp da ke aiki a kan wayar Blackberry. Daga nan aka ci gaba da samar da nau’ukan manhajar Whatsapp a wasu wayoyin, irin su Nokia, da Android, da dai sauransu. Wayoyi masu dauke da babbar manhajar Symbian ba su iya daukar manhajar Whatsapp, sai nau’in Nokia N9 kadai. Nau’in manhajar whatsapp na Android ne na karshe wajen samarwa.
A halin yanzu kamfanin na dauke da ma’iakata 55 ne, kuma cikin watan Fabrairun wannan shekara ne kamfanin Facebook ya saye manhajar da kamfanin gaba daya, a zunzurutun kudi dalar amurka biliyan 19 ($19 billion), wajen naira tiriliyon 3.2 (N3.2tr) kenan a kudin Najeriya. Ana kan tsara yadda za a mika wannan kamfani ne ga hukumar Facebook a halin yanzu.
A watan Disamba na shekarar 2013, kamfanin Whatsapp ya sanar da cewa akwai mutane masu amfani da wannan manhaja sama da miliyan 400 a kowane wata. Bayan wasu watanni kuma (April 2014), ya sake fitar da sanarwa cewa masu amfani da manhajar sun kai miliyan 500 a duk wata. Sannan a duk yini, masu amfani da manhajar na aika hotuna sama da miliyan 700, da bidiyo sama da miliyan 100, sannan a duk yini, ana musayar sakonni (messages) sama da biliyan 10 a wannan manhaja ta Whatsapp! Dankari!!!
Madaukai (Platform)
Manhajar Whatsapp da ake samu a nau’ukan wayoyin salula da ke amfani da babbar manhaja daban-daban, ba iri daya ba ce.. Akwai manhajar Whatsapp nau’in Android da ake samu a cibiyar “Play Store” (ko “Google Store”) kadai. Akwai nau’in iOS da ake samu a cibiyar “App Store” kadai. Akwai nau’in Symbian da ake samu a cibiyar “Obi Store” kadai. Akwai nau’in Blackberry da ake samu a cibiyar “App World” kadai. Sannan akwai nau’in Windows Phone da ake samu a cibiyar “Store” kadai. Kowanne daga cikinsu daban yake, kuma muddin ba nau’in babbar manhajar wayar da aka gina don ita ba ne, ko an saukar, wayar ba za ta iya lodawa ba.
Nau’in da aka fara ginawa shi ne na iOS, a shekarar 2009. Shi ne wayoyin salular iPhone masu dauke da babbar manhajar iOS zubi na 4.3 suke iya amfani da shi. Sai nau’in Blackberry da aka gina a watan Janairu, shekarar 2010. Shi ne wanda wayoyin Blackberry masu dauke da babbar manhajar Blackberry 4.6 ke iya amfani dashi (har zuwa Blackberry 10 – kamar su Z10 da Z30). Sai nau’in Android da ke aiki a kan babbar manhajar Android zubi na 2.1 zuwa sama. A watan Satumba na shekarar 2011 din dai har wa yau aka fitar da nau’in WindowS Phone, wanda wayoyin salula masu dauke da babbar manhajar Windows ke iya amfani dashi. Daga nan aka samar da nau’i guda wanda ke taimaka wa wayoyin salula kanana na kamfanin Nokia masu amfani da babbar manhajar Nokia Series 40 (Nokia S40).
Su wadannan wayoyin salula dai ba nau’ukan “Smartphones” ba ne, amma an agaza musu ne ta la’akari da yawan jama’a da ke amfani da su musamman a kasashe masu tasowa, a tunani na. Wadannan wayoyi dai ne: Nokia C3-00, da Nokia C3-01, da Nokia d2-01, da Nokia d3-02, da Nokia d3-02.5 (Refresh), da Nokia d2-00. Sai Nokia Asha: 201, da 205 Chat Edition, da 206, da 208, da 210, da 300, da 301, da 302, da 303, da 305, da 306, da 308, da 309, da 310, da 311, da 515, da 500, da 501, da 502, da 503, da kuma Asha 230. Bayan wadannan kananan wayoyi, akwai Nokia N95, wadda ita ce nau’in Smartphone mafi dadewa da ke iya amfani da manhajar Whatsapp. An kera ta ne a shekarar 2007, tun kafin a kirkiri manhajar ma kenan.
A makon da ya gabata masu karatu da dama sun ta tambayar da wani irin dabarun gina manhajar kwamfuta ne aka gina manhajar Whatsapp, wato “Programming language” kenan? Wannan tambaya ce mai kyau. Sai dai kamar yadda na sanar a kasidar da nake rubutawa mai take: “Yadda Tsarin Dandalin Facebook Yake,” manhajoji irin wadannan ba su ginuwa ta amfani da dabaran gina manhaja kwaya daya. Akwai nau’ukan dabarun gina manhajar kwamfuta da dama da aka yi amfani dasu wajen gina manhajar Whatsapp. Wadannan dabaru dai su ne: Erlang, JkGrid, da LibPhoneNumber, da LightOpenID, da LightTPD, da PHP, da kuma YAWS. Dukkan wadanann dabarun gina manhajar kwamfuta ne; da kanana da manya. Babbar manhajar kwamfuta da suke amfani da ita kuma, wato “Operating System,” ita ce: FreeBSD. Nau’in LINUd ce, wacce ke jure wahala, da dawainiya, da tsawon zamani tana kunne.

ALHAJI TATARI
Wannan shine Hoton yakin neman zaben tsohon gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Tatari Ali a shekarar 1979 karkashin jam'iyyar NPN .
ALHAJI BARAU
Alhaji Barau na Alhaji Ibrahim Namowa Bakori.
Wani hamshakin attajiri na lokacinsa kuma mutum na farko daya fara mallakar wasu abubuwan more rayuwa kamar su mota, garmaho da sauransu a yankin Bakori ta kasar Katsina.

WASIKAR SARKIN KANO USMAN
WASIKAR SARKIN KANO USMAN ZUWA GA DANKADAN KANO
wannan wasikar sarkin kano usuman ne ya rubutata zuwa ga Dankadan kano ibrahim. Daga shekarun 1919-1925.

TARIHIN FACEBOOK
KADAN DAGA TARIHIN YADDA AKA QIRQIRI
FACEBOOK A ranar hudu ga watan
February 2004 Mark Zuckerberg, wani bayahude
dan garin Newyork mazaunin garin Palo Alto,
California da ya karyata akwai Allah ya fara
watsa shafin Facebook a duniya daga dakinsa
na makaranta. Duk da dai ance kwana shida da
watsa shafin wasu dalibai uku suka zarge shi
da cewa yayi masu alkawarin zai bude masu
website amma ya sace fasaharsu ya bude nasa,
maganar da tafi inganci ita ce ya saci fasahar
wani website din makarantarsu ne mai suna
uConnect. Can kuma sai abokansa su hudu
'yan dakinsu a Jami'ar Harvard din da ya kasa
gamawa amma yake ikirarin cewa ya gama suka
maka shi kotu a kan cewa ya zagaya ta bayen
fage ya bude website din da su biyar suka
hana idanunsu barci wajen kirkira. Kotu dai ta
sa ya biya uConnect din da kuma abokansa da
wani kaso. sannan an tabbatar cewa ciwon
rashin ganin kalolin ja da kuma kore ne ya
sanya shi sanyawa shafin launi fari da ruwan
bula wanda sune yafi gani sosai Kada kuyi
mamakin ganin yadda 'yan matan mu ke saka
hotunansu kamar suna gasar kyau domin
asalin saboda dandalin ya bude shi ne don
daliban hostels din makarantar su wai saboda
su san juna ta hanyar zaban hoton mace ko
namijin da yafi kyau. Ya taba samun tangarda a
awani lokacin don an rufe shi na sati daya
saboda makarantar tayi zargin cewa yana dauke
hankalin dalibai sai dai an barshi ya cigaba da
aikin bayan an lura da irin makudan kudin da
shafin yake samu ta hanyar yiwa wasu
kamfanoni tallace tallace Facebook ya kusa kai
shekara goma sha hudu da watsuwa a duniya,

NOMA
Prime Minister Alhaji Abubakar Tafawa Balewa yana tuka Tractor a gonar sa yana yin haro domin shirin Noman damina.
Wannan darasi ne ga dukkan Dan arewa ya maida hankali yayi noma . ahaaa
ALLAH YA GAFARTA MASA AMEEN

KWALEJIN ILIMI TA KATSINA
KALLI GININ KWALEJIN ILIMI TA KATSINA A (1922)
Sarkin Katsina Alhaji Muhammadu Dikko a WATA ziyara da ya kai wajen ginin Makarantar Arewa ta farko wadda ta yaye manya manyan mu na Arewa kamar su Sir Ahmadu Bello Sardaunan sokoto da sauran su a chikin birnin Katsina.
Allah ya gafarta masu AMEEN

Subscribe to:
Posts (Atom)