UMDAHTUL
AHKAM
LITTAFIN TSARKI
1- Daga umar dan
khattab (RA) yace naji manzon Allah (SAW)yana cewa ;kadai dai ayyuka
anahukuntasu ne da niyyoyi" A wata ruwayar kuma "da niyya kuma kowane
mutum zaisami (sakamakon) abinda yainiyya wanda hijirarsa takasance ga Allah da
manzonsa ce to hijirarsa tana ga Allah da manzonsa wanda wanda hijirarsa
takasance domin duniya da zaisameta kowa ta mace da zai aura to hijirarsa ta
abinda yayi hijirar zuwa garesh1_Daga umar dan khattab (RA) yace naji manzon
Allah (SAW)yana cewa ;kadai dai ayyuka anahukuntasu ne da niyyoyi" A wata
ruwayar kuma "da niyya kuma kowane mutum zaisami (sakamakon) abinda
yainiyya wanda hijirarsa takasance ga Allah da manzonsa ce to hijirarsa tana ga
Allah da manzonsa wanda wanda hijirarsa takasance domin duniya da zaisameta
kowa ta mace da zai aura to hijirarsa ta abinda yayi hijirar zuwa gareshi ne
BUKHRI HADISI NA (1) MUSLIM HADISI NA (1907)
2- Daga Abu huraira (RA) yace manzon
allah (SAW)yace ;Allah ba zai karbi sallar dayanku da yayi kari(hadasi)ba
harsaiyayi alwala.BUKHARI HADISI NA (6954) MUSLIM HADISI NA (225)
3- Daga abdullahi dan amru dan as da
abu huraira yace "Azabar wuta ta tabbata ga duga dugai masu barin lam
a" BUKHARI HADISI NA (163) MUSLIM HADISI NA(241)
4- Daga abu huraira(RA)Manzon Allah
(SAW)yace"Idan dayanku yayi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa ya fyace
wamda ya yi amfani da duwatsu wajen tsane fitsari ya yimara(daya yahaukai)kuma
idan dayanku yatashi daga barcinsa ya wanke hannayensa sau uku kafin ya shigar
da su a cikin kwarya domin dayanku baisan inda hanmunsa ya kwana ba"A
cikin lafazin muslim "ya sheka ruwa a hancinsa"Awani
lafazin,"wanda ya yi alwala ya sheka(ruwa) BUKHARI HADISI NA(162) MUSLIM
HADISI NA 4_Daga abu huraira(RA)Manzon Allah (SAW)yace"Idan dayanku yayi
alwala to ya sanya ruwa a hancinsa ya fyace wamda ya yi amfani da duwatsu wajen
tsane fitsari ya yimara(daya yahaukai)kuma idan dayanku yatashi daga barcinsa
ya wanke hannayensa sau uku kafin ya shigar da su a cikin kwarya domin dayanku
baisan inda hanmunsa ya kwana ba"A cikin lafazin muslim "ya sheka
ruwa a hancinsa"Awani lafazin,"wanda ya yi alwala ya sheka(ruwa)
BUKHARI HADISI NA(162) MUSLIM HADISI NA (278)
5- Daga Abu Huraira (RA) yace;
Manzon Allah(SAW)yace"kada dayanku yayi fitsari a zaunannen ruwa wanda
baya gudana sannan kuma ya yi wanka a cikin su"
Garuwayar muslim "kada dayanku yayi wanka a zaunannen ruwa alhalin shi
yana mainajasa" BUKHARI HADISI NA 239 MUSLIM HADISI NA 283
6- Daga Abu Huraira (RA)Manzon
Allah(SAW)yace"Idan kare yasha a cikin abinshan dayanku (Kwarya ko
kwano)yawanke shi sau bakwai"
Ga lafazin Muslim"yawanke nafarkonsu da kasa"Gareshikuma ahadisin
Abdullahi dan mugaffal cewa Manzon allah (SAW)yace"Idan kare yayi lallagi
a cikin kwarya ko kwamo kuwankeshi saubakwai kubade shi da kasa a na takwasdin
BUKHARI HADISI NA 172 MUSLIM HADISI NA 279
7_ DagaHumran bararren bawan usman
bin affan cewa shi:"yaga usman(RA)yasa a kawo masa ruwan alwala (bayan
ankaworuwan)saiya zuba a hannunsa ya wanke shi sau uku sannan ya shigar da
hannun damansa a cikin ruwan sannan yakurkure baki yashaki ruwa yafyace sannan
yawanke fuskarsa sau uku da hannayensa zuwa mirfaki sau uku sannan yashafi
kansa sannan ya wanke dukkan kafafuwansa sau uku sannan yace "Naga
Annabi(SAW) ya yi alwala irin wannan alwalar tawa sannan yace "WANDA YAYI
ALWALA IRIN WANNAN ALWALARTAWA SANNAN YAYI SALLAH RAKA A BIYU BAYAZANCE DA
ZUCIYARSA A CIKINSU ALLAH YA GAFARTA MASA ABIN DA YA GABATA NA
ZUNUBANSA"bukhari hadisi na (164) muslim hadisi na (227)
8- Daga Amru dan yahya Al_maziniy
daga babansa ya ce "Na ga Amru bin abu Hassan ya tambayi Abdullahi dan
zaid akan alwalar manzon allah (SAW)sai ya kira akawo masa Mazubin ruwa ya yi
alwala a garesu irin alwalar Manzon allah (SAW)sai ya zuba ruwa daga mazubin a
kan hannayensa ya wanke hannayensa sau uku sannan yashigar da hannayensa acikin
mazubin (yadibiruwa)ya kurkure bakinsa yashaqi ruwa ya fyace da kamfata uku
sannan ya zubo ruwa yawanke fuskkarsa uku sannan yawanke hannayensa zuwa gwiwar
hannu sau biyu sannan yashigar da hannayensa yashafi kansa yayo gaba dasu yayi
baya sau daya sannan ya wanke qafafuwansa zuwa idon 8_Daga Amru dan yahya
Al_maziniy daga babansa ya ce "Na ga Amru bin abu Hassan ya tambayi
Abdullahi dan zaid akan alwalar manzon allah (SAW)sai ya kira akawo masa
Mazubin ruwa ya yi alwala a garesu irin alwalar Manzon allah (SAW)sai ya zuba
ruwa daga mazubin a kan hannayensa ya wanke hannayensa sau uku sannan yashigar
da hannayensa acikin mazubin (yadibiruwa)ya kurkure bakinsa yashaqi ruwa ya
fyace da kamfata uku sannan ya zubo ruwa yawanke fuskkarsa uku sannan yawanke hannayensa
zuwa gwiwar hannu sau biyu sannan yashigar da hannayensa yashafi kansa yayo
gaba dasu yayi baya sau daya sannan ya wanke qafafuwansa zuwa idon sawu"
Acikin wata ruwaya"yafara da goshinsa har ya tafi dasu zuwa qeyarsa sannan
ya dawu dasu wajenda yafara da gagare shi"
Acikin wata ruwayar:"Manzon Allah (SAW)ya zo mana sai muka fito masa da
ruwa a mazubin tagulla"mazubin ya yi kama da tasa
9- Daga
A'isha (RA) tace "Manzon Allah (SAW) ya kasance yin abu da dama yana burge
shi awajen sanya takalminsa da tsefe kansa da tsarkinsa(wankan tsarki) da ma
cikin dukkan lamuransa"BUKHARI HADISI NA (168)
10- Daga
Abu Nu'aim Al-Mujmir daga Abu Huraira(RA)daga Manzon Allah (SAW)cewa shi yace
"Lallai al ummata za a kirasu a ranar alqiyama suna masu hasken govovin alwala
Duk wanda zai iya tsawaita haskensa dagacikinku toyayi"
A cikinlafazin Muslim "Naga Abu Huraira yana yin alwala saiya wanke
fuskarsa da hannuwansa har saida ya kusa kaiwa kafadunsa sannan ya wanke
qafafunsa ya daga har zuwa duga-dugai sannan yace Naji Manzon Allah (SAW) yana
cewa:"Al ummata za a kirasu a ranar alqiyama suna masu haske saboda alamun
alwala wanda zai iya tsawaita haskensa daga cikinku daga cikinku to A
cikinlafazin Muslim "Naga Abu Huraira yana yin alwala saiya wanke fuskarsa
da hannuwansa har saida ya kusa kaiwa kafadunsa sannan ya wanke qafafunsa ya
daga har zuwa duga-dugai sannan yace Naji Manzon Allah (SAW) yana cewa:"Al
ummata za a kirasu a ranar alqiyama suna masu haske saboda alamun alwala wanda
zai iya tsawaita haskensa daga cikinku daga cikinku to yayi"
A cikin lafazin Muslim "Naji badadayina (SAW)yana cewa "Hasken Mumini
yana kaiwa inda alwala takai"_MUSLIM HADISINA(246) BUKHARI
HADISINA(136)(142)
BABIN SHIGA
BANDAKI DA YIN TSARKI
11- Daga
Anas dan Malik (RA) cewa Annabi (SAW) ya kasance idan zai shiga bandaki saiyace
"ALLAHUMMA INNI A UZU BIKA MINAL KHUBSI WAL KHABA ISI" (ma ana: ya
allah lallaini ina naimanman tsarinka daga (sharrin) aljanu mata dakuma maza)
Bukhari hadisina11-Daga Anas dan Malik (RA) cewa Annabi (SAW) ya kasance idan
zai shiga bandaki saiyace "ALLAHUMMA INNI A UZU BIKA MINAL KHUBSI WAL
KHABA ISI" (ma ana: ya allah lallaini ina naimanman tsarinka daga
(sharrin) aljanu mata dakuma maza) Bukhari hadisina(142)
12- Daga Abu Ayyub
Al-Ansariy(RA)yace Annaci (SAW) yace"Idan ku ka zo yin bahaya kada ku
fuskanci alkibla wajen yin bahaya ko fitsari"
Abu Ayyub yace "munje sham sai muka samu an gina bandakai suna fuskantar
ka aba sai mu kauce mata (ka aba)mu nemi gafarar Allah mudaukaki"BUKHARI
HADISINA (142) MUSLIM HADISINA (264)
13- Daga Abdullahi dan umar dan
Khaddab (RA) yace "wata rana na hau saman dakin Hafsa(RAH) sainaga Annabi
(SAW) yana biyan bukatarsa yana mai ba wa Ka a bah baya" BUKHARI HADISI NA
(148);MUSLIM HADISI NA(266)
14-Daga Anas dan Malik(RA) cewa shi
ya ce "Manzon Allah(SAW) ya kasance yana shiga bandaki sai in dauki butar
ruwa da sanda ni da wani yaro irina sai ya yi tsarki da ruwa "BUKHARI
HADISI NA(150) MUSLIM HADISINA(271)
15-Daga
Abu Katadata al-Haris dan Rib'i Al-Ansariy (RA) cewa Annabi(SAW) yace "Kada
dayanku ya rike azzarinsa da hannun damansa a ya yin da yake fitsari kada kuma
ya share bahaya da hannunsa na dama kuma kada ya yi numfashi a cikin
kwano"(ayayinsha)BUKHARI HADISI NA(153)MUSLIM HADISI NA(267)
16-Daga
Abdullahi dan Abbas (RA) yace Annabi (SAW) ya wuce wasu kaburbura guda biyu sai
yace "Lallai ana azabtar da su ba kuma a kan wani babban abu ake azabtar
dasu ba dayansu dai yakasance ba ya boye al'aurarsa a ya yin fitsari(lokacinda
yakeyi) dayan kuma ya kasance yana hada Annamimanci sai " sai ya dauki
reshen bishi danye ya tsaga shi biyu ya dasa dayan a kan kowanne kabari sai
sukace 'Yamanzon allah me yasa kayi haka?(saiyace) "Ta iya yiwuwa a sau
kakamusu (azabar)matukar dai(itacen ba) su bushe ba" BUKHARI HADISI
NA(216)MUSLIM HADISI NA16-Daga Abdullahi dan Abbas (RA) yace Annabi (SAW) ya
wuce wasu kaburbura guda biyu sai yace "Lallai ana azabtar da su ba kuma a
kan wani babban abu ake azabtar dasu ba dayansu dai yakasance ba ya boye
al'aurarsa a ya yin fitsari(lokacinda yakeyi) dayan kuma ya kasance yana hada
Annamimanci sai " sai ya dauki reshen bishi danye ya tsaga shi biyu ya
dasa dayan a kan kowanne kabari sai sukace 'Yamanzon allah me yasa kayi
haka?(saiyace) "Ta iya yiwuwa a sau kakamusu (azabar)matukar dai(itacen
ba) su bushe ba" BUKHARI HADISI NA(216)MUSLIM HADISI NA(292)
BABIN
ASUWAKI
17-Daga
Abu Huraira (RA) daga Annabi (SAW) ya ce "Ba don kada in tsananta wa
al'ummata ba da na umarce su da yin asuwaki a ya yin da za su yi kowacce
sallah" BUKHARI HADISI NA (252) MUSLIM HADISI NA(887)
18- Daga Huzaifa dan yaman (RA) yace
"Manzon Allah (SAW) ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa
da asuwaki"
BUKHARI HADISI NA(245)
MUSLIM HADISI NA(255)
LITTAFIN JANA'IZA
بسم الله الرحمن الرحيم
Karatun littafin Umdatul Ahkam(161/162)
كتاب الجنائز (3)
Littafin Jana'iza(3)
باب في تحريم التسخط بالفعل والقول(٤٢)
Babin haramcin nuna fushin rashi a aikace ko a magance (42)
عن أبي موسى عبدالله بن قيس رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم برئ من
الصالقة والحالقة والشاقة.
[البخاري رقم (1296) ومسلم رقم (104)].
👉Fassara:
An karbo daga Abi Musa Abdullahi dan Qais R.A manzan Allah (S.A.W) ya barranta
daga mai daga murya idan musibah ya sameta, da me aske gashin kanta, da kuma
mai yaga kayanta.
عن عبدالله بن مسعود رضي الله عنه قال عن النبي صلى الله عليه وسلم قال:"
ليس منا من ضرب الخدودو وشق الجيوب ودعا بدوى الجاهلية".
[البخاري رقم (1294) (1297) (1298) (3019) ومسلم رقم (103)].
👉Fassara:
An karbo daga Abdullah dan Mas'ud R.A yace: manzan Allah (.SA.W) yace: bashi
daga cikin mu wanda yake marin kumatu yake yaga kayansa yake kiraye irin na yan
jahiliya.
👉Ma'ana:
Manzan Allah(S.A.W) yana fadin cewa duk wanda ya kosa daga qaddarar ubangiji
toh wannan baya kan tafarkinsa madaidaiciya, bal yana kan tafarkin wanda idan
sharri ya same su suke kosawa, saboda sun ta'allaka da rayuwar duniya kawai,
basa neman ladan ubangiji akan musibar data samesu.
Manzan Allah(S.A.W)ya barranta daga wadanda suke da irin wadan nan halin bal ma
halin ya dauke su zuwaga saban Allah suke ihu suke dukan kansu da abubuwa mara
kyau. Halayen bayin Allah na kwarai shi ne idan musibah ta same su suke
sallamawa ga kaddarar ubangiji suke cewa INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI'UN.
👉Hukunce-hukunce:
1- haramcin kwaikwayan jahilai cikin halayensu da shari'ah bata tabbatar ba.
2- aikata irin wannan aikin da kuma fadan irin wannan maganan yana daga cikin
manyan zunubai, manzan Allah(S.A.W) ya barranta daga masu yin hakan.
Wallahu A'alam
yayi
ReplyDelete