Friday, December 7, 2018

GINA KWANJI (Physio Hausa)





GINA KWANJI:
Binciken da likitoci sukai wa ɗan wasan ƙwallon ƙafan ƙungiyar Juventus wato Cristiano Ronaldo ya tabbatar da cewa ɗan wasan yana da nauyin kitse kaso bakwai cikin ɗari (7%) kawai da kuma nauyin tsokoki da ya kai kaso hamsin cikin ɗari (50%).
Kuma likitocin sun ƙara da cewa; saboda da jajircewar ɗan wasan wajen ɗaukar atisaye a ƙarƙashin ƙwararru yasa jikinsa yana bashi karsashin ɗan shekaru ashirin ne a yanzu.
___________________
A: Trapezius
B: Deltoid
C: Triceps
D: Pectoralis major
E: Serratus anterior
F: Rectus abdominis
G : Biceps
Copy From Physio Hausa
Posted and edited: Adamu Mahadi Adam Gaya
08126405254

No comments:

Post a Comment