Sunday, December 9, 2018

ILLAR SHAN SIGARI (Physio Hausa)

Ko kasan illar da shan taba sigari ke da ita ga warkewar ƙashi bayan karaya?
Muggan sinadaren da suke cikin hayaƙin taba na hana ƙwayoyin halittar ƙashi hayayyafa ko tsatstsafowa da wuri bayan karaya domin a samu haɗewar gurbin karayar a ƙashin.
Wannan yasa masu shan taba sigari ke samun ƙarin tsawaitar lokacin da karaya ya kamata ta warke, ko kuma rashin haɗewar ƙashin ɗungurugum.
#QuitSmokingToday
Like the page 

No comments:

Post a Comment