TAKAITACCEN TARIHIN BILKISU MAI GADON
ZINARI
Sarauniya Bilkisu Mai Gadon
Zinare
Duk da cewar akwai tababa game
da tarihin rayuwarta, ana zaton
Saurauniya Bilkisu na da alaka da
kasar Habasha kuma ta yi rayu
lokacin Annabi Sulaiman.
Yaushe Sarauniyar Sheba ta rayu?
An yi imani cewar ta rayu fiye da
shekaru dubu uku da suka gabata.
Da me Sarauniyar Sheba ta
shahara?
Kishirwar da take da ita ta samun
ilimi. Wannan gwarzuwa ta ziyarci
Annabi Suleiman a Birnin Kudus. Ta
kuma haihu da shi, dan nasu ya
kasance sarkin farko daga tsatson
Annabi Suleiman a Habasha.
Yaya ta rayu?
An ruwaito ganawarsu ta Birnin
Kudus da Annabi Suleiman a cikin
Al'Qur'ani da Injila tsohuwa da
sabuwa da kuma Attaura. An kuma
kira ta da sunaye dabam-dabam, a
Al'Qur'ani an kira ta da Bilkisu. A
tarihin kasar Habasha ana kiranta
da Kebre Negast ko Makeda. A
sabuwar Injila kuwa ana kiranta da
"Sarauniyar Kudanci".
Mene ne Kebre Negast?
An hada littafin Kebre Negast a
karni na 14, ya kunshi ruwaya
dabam-dabam daga tsohon wahayi
da sabon wahayi na tushen Masar
wanda kuma ke yin bayani a game
da ganawar da aka yi tsakanin
Annabi Suleiman da Bilkisu. Bayan
ganawarsu sun haifi da Menelik na
daya, wanda shi ne tushen mulkin
zuri'ar Annabi Suleiman sama da
shekaru dubu uku a Habasha har
lokacin da aka kifar da mulkin
sarkin sarakuna Haile Selassie.
Daga ina Saurauniyar Sheba ta zo?
Akwai tababa a game da asilin
Sarauniya Bilkisu. Al'ummar kasar
Habasha wato Ethiopia na yin
ikirarin cewar ta su ce, yayin da
al'ummar kasar Yemen ke cewa ta
fito ne daga Yemen din. 'Yan kasar
Habasha na cewar akwai ma
fadarta a birnin Aksum da ke
yankin arewacin kasar ta Habasha
ta ake zuwa ziyara.
Mene ne ya ja hankalin sauran
jama'a a kan Sarauniyar Sheba?
Ganawa tsakanin Sarki Suleiman da
Sauraniya Bilkisu. Wannan na daga
cikin abin da ke kara assasa bin
diddigin labarin ga al'ummar
duniya. Kowa dai na da tasa
ruwayar a game da wannan batu
ta hanyar zane-zane da kere-kere,
kasancewarsa batu ne na abota da
soyayya da kuma hadin kai.
Ma.
Sarauniya Bilkisu Mai Gadon
Zinare
Duk da cewar akwai tababa game
da tarihin rayuwarta, ana zaton
Saurauniya Bilkisu na da alaka da
kasar Habasha kuma ta yi rayu
lokacin Annabi Sulaiman.
Yaushe Sarauniyar Sheba ta rayu?
An yi imani cewar ta rayu fiye da
shekaru dubu uku da suka gabata.
Da me Sarauniyar Sheba ta
shahara?
Kishirwar da take da ita ta samun
ilimi. Wannan gwarzuwa ta ziyarci
Annabi Suleiman a Birnin Kudus. Ta
kuma haihu da shi, dan nasu ya
kasance sarkin farko daga tsatson
Annabi Suleiman a Habasha.
Yaya ta rayu?
An ruwaito ganawarsu ta Birnin
Kudus da Annabi Suleiman a cikin
Al'Qur'ani da Injila tsohuwa da
sabuwa da kuma Attaura. An kuma
kira ta da sunaye dabam-dabam, a
Al'Qur'ani an kira ta da Bilkisu. A
tarihin kasar Habasha ana kiranta
da Kebre Negast ko Makeda. A
sabuwar Injila kuwa ana kiranta da
"Sarauniyar Kudanci".
Mene ne Kebre Negast?
An hada littafin Kebre Negast a
karni na 14, ya kunshi ruwaya
dabam-dabam daga tsohon wahayi
da sabon wahayi na tushen Masar
wanda kuma ke yin bayani a game
da ganawar da aka yi tsakanin
Annabi Suleiman da Bilkisu. Bayan
ganawarsu sun haifi da Menelik na
daya, wanda shi ne tushen mulkin
zuri'ar Annabi Suleiman sama da
shekaru dubu uku a Habasha har
lokacin da aka kifar da mulkin
sarkin sarakuna Haile Selassie.
Daga ina Saurauniyar Sheba ta zo?
Akwai tababa a game da asilin
Sarauniya Bilkisu. Al'ummar kasar
Habasha wato Ethiopia na yin
ikirarin cewar ta su ce, yayin da
al'ummar kasar Yemen ke cewa ta
fito ne daga Yemen din. 'Yan kasar
Habasha na cewar akwai ma
fadarta a birnin Aksum da ke
yankin arewacin kasar ta Habasha
ta ake zuwa ziyara.
Mene ne ya ja hankalin sauran
jama'a a kan Sarauniyar Sheba?
Ganawa tsakanin Sarki Suleiman da
Sauraniya Bilkisu. Wannan na daga
cikin abin da ke kara assasa bin
diddigin labarin ga al'ummar
duniya. Kowa dai na da tasa
ruwayar a game da wannan batu
ta hanyar zane-zane da kere-kere,
kasancewarsa batu ne na abota da
soyayya da kuma hadin kai.
Ma.
No comments:
Post a Comment